News

Wannan shi ne karo na biyu da ake kai hari sansanin Eknawan, bayan na 18 ga watan Satumban 2024 da ya kashe sojoji da dama.
Uganda na fuskantar matsin lamba daga kasashe kan yadda ake zarginta da take hakkin 'dan adam da muzgunawa 'yan adawa.